Security

Troops intercept suspected Gun Runner,Recovered 969 Round of Ammunition   By Bello ladifi Abuja

Troops intercept suspected Gun Runner,Recovered 969 Round of Ammunition By Bello ladifi Abuja

In continued efforts to stamp out criminal activities and sustain peace in Taraba State, troops of 6 Brigade Nigerian Army (NA)/Sector 3 Operation Whirl Stroke (OPWS), on 21 February 2026, successfully intercepted and arrested a suspected gun-runner during a stop-and-search operation at Sarkin Kudu in Ibi Local Government Area of Taraba State. The operation followed actionable and credible intelligence. Vigilant troops on sentry duty flagged down an Audi vehicle with registration number RBC 798 DV (Abuja).

Umar Akilu Majeri 1 days ago
Kano: Yan,sanda Sun kama wadanda ake zargin sune suka kashe wata Mata da yayan ta shida

Kano: Yan,sanda Sun kama wadanda ake zargin sune suka kashe wata Mata da yayan ta shida

Al’umma a Jihar Kano sun shiga jimami da damuwa yayin da wani mummunan hari ya yi sanadiyyar mutuwar mahaifiya da ‘ya’yaynta guda shida, lamarin da mazauna yankin Unguwar dorayi suka bayyana a matsayin ɗaya daga cikin ababe mafi tsoratarwa da suka faru a baya bayan nan. Rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da rasuwar mutane bakwai ciki har da matar mai suna Fatima Abubakar kuma mai shekaru 35 da ‘ya’yan nata shida a yau Asabar a yayin wani mummunan farmaki a gidansu da ke Ɗorayi Charanchi dake cikin garin Kano.

Umar Akilu Majeri Jan 18, 2026