Wani Dan kasuwa ya Bukaci Gwamnatin tarayya ta Dauki mataki akan kisani Gillah da aikewa yaransu
Wani hamshakin Dan kasuwa a Karamar Hukumar Dutse ya nuna damuwarsa akan yadda wasu Yan siyasa suka mayar dasu sanitary ware bayan sun basu gudun mawa a lokacin da suke neman taimakonsu . Dan kasuwar wadda akafi sani