Dubban Al,umma sukayi Dafifi wajan yankar Katin Shiga apc a Guri
Daga Umar Akilu Majeri Dutse
Shugaban Karamar Hukumar Guri Hon_Abubakar_Umar_Dan_Barde ya Nada kwamiti Wanda zasu Shiga Lungu da Sako na Karamar Hukumar ta Guri domin wayar da kan Jama'a akan mashin mancin yin Rijistar Katin Shedar zama cikakken Dan Jamiyyar Apc.
Ankafa kwamatin ne bisa Jagorancin Hon. B. Jaji Adiyani wadda shine Sakataren Karamar Hukumar ta Guri.
Kwamati da aka kafafin tuni ya fara aiki a mazabar Abunabo domin Cigaba da Sanarwa alummah muhimmancin yin Katin Jamiyya a matsayin su na Yayan Jamiyyar ta Apc.
Mutane da dama sunyi na,am da wannan yunkuri na Karamar Hukumar ta Guri Ganin Yadda aka biyo su har inda suke domin zaburar dasu akan yin wannan Rijistar Katin jam,iya.
Hassan Muhammad
Jan 15, 2026Student
Hassan Abdullahi shehu
Jan 15, 2026Hakika Abubakar Umar Dan Barde adalin jagora ne Yana sauke nauyin da Allah ya Dora masa gaskiya munyi dace Allah ya saka masa d alkhairi

Lawan Yakubu Lasscort
Jan 15, 2026Masha Allah tabbas Hon . Abubakar Umar Dan Barde Yana yunkuri Wajen cika Aikin Da Mai Girman Gwamna ya umarta